fidelitybank

Ilimi

Gwamnati za ta baiwa É—aliban Ukraine guraben karatu a jami’o’in Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ce, za ta bai wa daliban da yakin Ukraine ya tilasta musu dawowa gida damar karasa karatu a jami'o'i da sauran...

Dalilin da ya sanya gwamnatin Legas ta rufe makaranta a Ogba

Ma’aikatar ilimi ta jihar Legas ta rufe makarantar framare ta Redeemers da ke garin Ogba. Sanarwar da ma'aikatar ta fitar ta nuna cewa an dauki...

Masu hidimatawa kasa ku guji hawa motar rage hanya – NYSC

Hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC), a ranar Talata, ta gargadi masu yi wa kasa hidima da aka tura jihar Gombe, da...

Maniyata 2000 ba su samu tafiya aikin hajji ba a Nijar

A Jamhuriyar Nijar kimanin maniyata sama da 2000 ne ba su samu tafiya ba duk kuwa da cewa sun samu biza. Sai dai masana harakokin...

Da Dumi-Dumi: Malaman Sakandire da Firamare za su tsunduma yajin aiki

Malaman Firamare da na Sakandare a fadin kasar Ghana sun ce, za su tsunduma yajin aiki saboda rashin biyan su kudaden su na alawus. Malaman...

Popular

spot_imgspot_img

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp