fidelitybank

Ilimi

ASUU: Kungiyar Kwadago ta kammala shirin tsunduma yajin aiki

Shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC sun kammala shirin gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyu domin hada kai da kungiyar malaman jami’o’i...

Da Dumi-Dumi: Iyayen yaran makarantar Gwamnatin Tarayya sun kwashe ‘ya’yansu saboda rashin tsaro

Iyayen dalibai na kwashe 'ya'yansu daga Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Kwali a Abuja, saboda fargabar hare-haren 'yan bindiga. Jaridar daily Truyst ta ruwaito cewa, tun...

Tsohon hadimin Buhari ya dauki nauyin karatun yarinya tun daga Firamare har zuwa Jami’a

Tsohon mai taimaka wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a kafafen sada zumunta na zamani, Malam Bashir Ahmad, ya bayar da tallafin karatu ga wata...

Indiya ta kama Minista da zargin karbar cin hanci a daukar malaman firamarin gwamnati aiki

Masu bincike kan hada-hadar kudi a  kasar Indiya, sun kama wani babban jami'in gwamnati a Yammacin yankin Bengal, saboda zargin karbar cin hanci, wajen...

Yawancin yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya ‘yan mata ne – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya koka kan yawan ‘yan matan da ba sa zuwa makaranta a Najeriya, inda...

Popular

spot_imgspot_img

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp