fidelitybank

Ilimi

Kungiyar Kiristoci ta CAN ta zabi sabon shugaba

An zabi Rabaran Daniel Chukwudumebi Okoh, a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN. Sanarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban...

Gwamnatin tarayya ta mutunta yarjejeniyar ASUU – Ortom

Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, a ranar Talata ya bukaci gwamnatin tarayya da ta mutunta yarjejeniyar da aka cimma da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU),...

Gwamnoni za su yi kokari na magance yajin aikin ASUU -Ganduje

Kungiyar Kwadago NLC ta samu tabbaci daga gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje cewa, kungiyar gwamnonin Najeriya za sua yi duk mai yiwuwa...

Katsina da hadin gwiwar UNICEF za su zakulo yaran da ba sa zuwa makaranta

Gwamnatin jihar Katsina tare da hadin gwiwar UNICEF, sun kaddamar da shirin “Tsarin Shiga Makaranta” a kananan hukumomi biyu na jihar. Da yake kaddamar da...

Kungiyar kwadago za ta gudanar da zanga-zanga a yau

Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta jaddada aniyar ta na tattaro mambobinta a fadin Najeriya, domin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar a dukkan...

Popular

spot_imgspot_img

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp