Gwamnatin Birtaniya za ta sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ta ware, domin daukar karin matakai a kan 'yan kasashensu wajen shiga Birtaniyar, saboda...
Kungiyar masu gudanar da harkokin tallace-tallace kafofin yada labarai ta kasa (MIPAN) ta karrama Gwamna jihar Kano, Dr.Abdullahi Umar Ganduje.
Kungiyar ta baiwa gwamnan lambar...
Kamfanin dakon kaya na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Emirates, ya tabbatar da cewa a ranar Alhamis zai ci gaba da gudnar da zirga-zirgar fasinjoji...