fidelitybank

Cinikayya

Kudin da Jonathan ya bari ba za su iya rike Najeriya na tsawon makwanni 3 – Amaechi

Ministan harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce kudaden da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bari, kadan ne da ba za su iya dawwama...

Jirgin Kasa Kyauta: Mutane na kokwa a kan siyan tikiti yayin tafiye-tafiye

Ma’aikatan layin dogo na Abuja sun bijirewa umarnin gwamnatin tarayya na zirga-zirgar jiragen kasa kyauta na kakar Yuletide wato Kirsimeti, yayin da su ke...

NCAA ta rufe babbar cibiyar Globacom saboda taurin bashi

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA ta ce, ta rufe ainihin babbar cibiyar kamfanin Globacom Limited da ke Wuse 2, Abuja,...

Kamfanin NNPC ya samu zunzurutun kudi Naira Biliyan 203.73 a watan Yuli

Kamfanin Man Fetur na (NNPC), ya ce reshensa na kasa ya samu zunzurutun kudi har Naira Biliyan 203.73 kan siyar da fararen kaya a...

Ganduje ya kai ziyara sabuwar kasuwa ta Abdulmumin Kofa  

Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyara, domin duba aikin katafariyar Kasuwa ta zamani mai dauke maasallacin Juma'a da kuma makarantar...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp