fidelitybank

Cinikayya

Sally ya aza harhashin ginin tashar ruwa

Shugaban kasar Senegal, Macky Sall ya aza harsashin tubalin ginin tashar ruwa mai kimanin  dalar Amurka biliyan 1.13 da kamfanin DP World na kasar...

Ku zuba kudaden ku a cikin kasar mu – ErdoÄŸan

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya shawarci ‘yan kasar cewa, kamata ya yi Turkawa su ajiye dukkannin kudaden da su ke samu a...

Afghanistan: Dalilan gwamnatin Taliban a kan hana aske Gemu

Hukumomin Taliban a Afganistan sun fitar da wata doka da ta hana masu sana'ar aski yin aski ko yanke gemu ga maza, inda su...

Tsohuwar shugabar kasar Koriya ta Kudu ta shaki iskar ‘yanci

A ranar Juma’ar nan ne mahukuntar kasar Koriya ta Kudu, su ka saki tsohuwar shugabar kasar, Park Geun-hye daga gidan yari bayan da ta...

Hutun Kirsimeti ne ya sanya karancin man fetur a Kano – Dan Malam

Shugaban kungiyar Dillan Manfetur ta kasa masu zaman kansu, Alhaji Bashir Dan Malam ya tabbatar da cewa hutun da a ka shiga ne shi...

Popular

spot_imgspot_img

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp