fidelitybank

Cinikayya

Watakila sabon farashin man fetur lita 302 zai fara aiki a watan Fabrairu

Rahotanni na nuni da cewa watakila gwamnatin Najeriya ta kara farashin man fetur zuwa Naira 302 a kan kowa ce lita a wata mai...

Duk wanda muka kama ya na kauracewa Mita zamu gurfanar da shi – KEDCO

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Kano (KEDCO) ya bankado sama da gidaje 60,000 da suka kauracewa mitar wutar lantarkin su a cikin watanni shida...

Kowacce motar haya za ta rinka biyan haraji 800 a kullum – Gwamnatin Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta sanya hannu a kan wata sabuwar doka da za ta tattare harajin da take karba wuri guda daga masu motocin...

Fasinjojin Azman Air a Kano sun yi zanga-zanga a kan sauke tashin su

Daruruwan fasinjojin jirgi na Azman Air da safiyar Talata sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matakin da aka dauka na dakatar da...

Buhari ya na ƙaddamar da Dalar Shinkafa mafi girma a duniya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya na ƙaddamar da dalar Shinkafa a birnin tarayya. Sabon ci gaban na zuwa ne a lokacin da ake fama tsadar...

Popular

spot_imgspot_img

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp