fidelitybank

Bayani

Karin albashi: Ma’aikatan Kwara sun yabawa gwamna Abdulrahman

Ma’aikatan gwamnati a jihar Kwara na cike da farin ciki, bayan da gwamnatin jihar ta kammala aiwatar da mafi karancin albashin ma’aikata na kowane...

EFCC na tuhumar Rochas da laifuka 17

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume 17 a kan tsohon gwamnan jihar Imo...

Manoman Tumatir na fargabar tashin sa a Kano

Bayan rufe madatsar ruwa ta Tiga a jihar Kano, manoman Tumatur a jihar sun nuna fargabar cewa farashin tumatur na iya tashi a kakar...

Tun ina dalibi na ke sayar da Manja da busashen kifi – Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu ya bayyana irin sana’o’in da ya yi a kasuwanni da dama da kuma yadda ya samu biliyoyin...

Globacom ne a kan gaba a internet a cikin mutane miliyan 140 – NCC

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce masu amfani da intanet a kasar sun kai miliyan 140.41 a watan Nuwambar 2021. Hukumar ta bayyana hakan...

Popular

spot_imgspot_img

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp