Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'Adam ta Amnesty International ta ce, dole ne shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya saki dukkanin waɗanda aka kama a...
Hukumomin abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya, sun yi gargaɗin matsananciyar yunwa ga ƙasashe 16 a cikin watanni masu zuwa.
Sun ce yankunan Falasɗinawa da Sudan...