Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya taya Donald Trump murna, bayan ɗan takarar ya yi jawabin nasararsa.
Netanyahu ya ce, "ina taya ka murnar samun nasarar...
Jam'iyyar Republican na kan hanyar ƙwace iko da majalisar dattawan Amurka, kamar yadda abokiyar ƙawancen BBC, CBS ta yi hasashe.
Har yanzu ana fafatawa a...