Firaiministan Burtaniya Keir Starmer,Fi ya shiga cikin jagororin ƙasashen da suka taya Trump murna, inda ya bayyana nasarar da "nasara babba."
"Za mu ci gaba...
Firaiministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya taya Donald Trump murna, bayan ɗan takarar ya yi jawabin nasararsa.
Netanyahu ya ce, "ina taya ka murnar samun nasarar...