fidelitybank

Ƙasashen Waje

Kafa Gwamnati: Sabuwar majalisar dokokin Iraqi za ta gana a sabuwar shekara

Shugaban kasar Iraqi ya sanar da cewa sabuwar majalisar dokokin kasar za ta yi zama a ranar 9 ga watan Janairu, kan yadda ‘yan...

Likitan da ya fara fallasa cutar Covid-19 ya cika shekaru 2 da mutuwa

Dubban mutane a kasar Sin na ci gaba da tura sakonni ta’aziyar su a shafin sada zumunta na marigayi Dr Sin Li Wenliang, likitan...

‘Yan majalisar Andulusiya sun amince da kasafin kudin 2022

'Yan majalisar kasar Andulusiya sun amince da kasafin kudin kasar na 2022 bayan da 'yan majalisar kasar su ka goyi bayan wani sabon gyara...

Turkey: Erdogan ya bude kofar gudanar da zabe

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bude kofar gudanar da zabukan kasar da wuri, bayan wasu manyan sanarwa guda biyu na baya-bayan nan...

Sin za ta dauki tsattsauran mataki a kan Taiwan

Kasar Sin za ta dauki tsattsauran matakai, idan har Taiwan ta yi yunkurin samun 'yancin kai. Wani jami'in kasar Sin ne ya sanar da hakan...

Popular

spot_imgspot_img

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp