fidelitybank

Ƙasashen Waje

Korona ta jawo an rufe makarantu a Aljeriya

Mahukunta a Aljeriya sun rufe makarantu tsawon kwana 10 tare da kara karfafa bincike a filayen jirgin sama da kuma daukar karin matakan yaki...

Lallai Boris Johnson ya sauka daga mukamin sa – ‘Yan majalisar Birtaniya

'yan majalisar dokokin Biryaniya sun fusata kan jerin kulle-kulle na Korona da ya karya ka'ida a Downing Street da Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson,...

Adadin mutanen dake mutuwa a kan Korona na karuwa a Jamus

Kasar Jamus ta tabbatar da kamuwar mutane 112,323 a ranar Laraba, a sabon alkaluman kwana guda yayin da ministan kiwon lafiya ya ce, ba...

Girgizar kasa ta kashe mutane 26 ‘yan gida daya a Afghanista

Akalla mutum 26 ne aka tabbatar da mutuwar su a gida daya, sakamakon wata girgizar kasa mai karfin mataki 5.3 a kasar Afghanistan. Mutanen sun...

‘Yan kasar Tunisia sun yi zanga-zanga a kan kullen Korona

'Yan sanda a kasar Tunisiya sun tarwatsa masu zanga-zanga sama da 1,000 da ke kokarin isa tsakiyar birnin Tunis. Masu zanga-zangar na nuna adawa da...

Popular

spot_imgspot_img

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp