fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za mu zakulo masu goyon bayan Bashar Al-assad – Syria

Shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar Syria, Ahmed Al-Sharaa ya ce gwamnatinsa za ta farauto sirarun mutanen da har yanzu ke nuna goyon baya ga hamɓararren...

Dole ne a hukunta wadanda suke tallafawa Rasha – Ukraine

Shugaban ƙasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce ''harin da Rasha ta kai garin Dobropillya ya nuna cewa har yanzu manufar ba ta sauya ba''. Shugaban...

Za mu kaiwa Isa’ila hari idan ba ta bari an kaiwa Gaza agaji ba – Houthi

Shugaban mayaƙan Hothi a Yeman ya ce, idan Isra'ila ba ta bari aka ci gaba da shigar da kayan agaji zuwa Gaza nan da...

Trump ya sanya hannu a samar da rumbin ajiyar kudaden Kirifto na Amurka

Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar zartarwa domin samar da kuɗaɗen ajiya na crypto. Babban Jami'in da ke kula da harkokin...

Fasinjoji sun kama Matashin da ya shiga da Bindiga cikin jirgin sama

Fasinjoji da ke cikin wani jirgi a Australia sun yi nasarar fin karfin wani matashi da ya shiga jirgin ɗauke da bindiga. Rahotanni na nuna...

Popular

spot_imgspot_img

guardian newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp