fidelitybank

Ƙasashen Waje

Amurka za ta kori Jakadan Afrika ta Kudu sakamakon kai karar Isra’ila kotu

Sakataren harkokin wajen Amurka, Marco Rubio ya ce Amurka za ta kori jakadan Afirka ta Kudu a ƙasar, bayan an zarge shi da nuna...

Fatan Amurka na cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Ukraine ya gamu da cikas

Fatan Amurka na cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Ukraine ya gamu da cikas, bayan Shugaba Putin ya gindaya wasu sharuɗan masu tsauri da suka...

Za a gurfanara da Likitocin Maradona a kotu

Mutane bakwai daga cikin tawagar jami'an kula da lafiyar shahararren ɗan wasan kwallon kafa na Argentina Diego Maradona kafin rasuwarsa za su gurfana gaban...

Gagarimin harin Ukraine ya kashe Mutane biyu a Rasha

Gwamnan yankin Moscow ta ce mutum na biyu ya mutu sakamakon hare-haren jirage maras matuƙa a cikin dare da Ukraine ta kai birnin. Andrei Vorobyev...

Mu na goyon bayan shirin Larabawa na sake gina Gaza – Kasashen Turai

Manyan ƙasashen Turai huɗu sun bayyana goyon bayansu ga ƙasashen Larabawa kan shirin zaman lafiyar Gaza. Ministocin harkokin wajen ƙasashen Faransa da Jamus da Italiya...

Popular

spot_imgspot_img

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp