fidelitybank

Ƙasashen Waje

Cutar ƙyandar Biri na bazuwa a nahiyar Turai

Sama da mutum 80 ne aka tabbatar sun kamu da cutar kyandar biri a kasashe akalla 12 na Turai. Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce,...

Sojojin Isra’ila sun harbe yaro ɗan Falasɗinu – Ma’aikatar lafiya

Ma'aikatar lafiya a Falasdinu ta ce, sojojin Isra'ila sun harbe wani matashi a wani samame da suka kai wani sansanin 'yan gudun hijira da...

Za a rataye ɗan ƙasar Denmark a Najeriya

Wata kotu a birnin Legas ta yankewa wani dan kasar Denmark hukuncin kisa. Babbar kotun ta kama mutumin mai shekara 53 da laifin kisan matarsa...

An kammala ƙwashe sojoji da fararen hula a Ukraine

Wani babban jami'in soja a Ukraine ya ce, an kammala kwashe fararen-hula da sojojin da suka ji rauni a masana'antar karafa ta Azovstal da...

G7 za su ƙara tallafin kuɗi ga Ukraine

Ministocin kudin kungiyar kasashe 7 masu kafin tattalin arziki a duniya wato G7, sun amince da karin tallafin kudi na dala biliyan 9 da...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp