Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Saudiyya (GACA) ta fitar da sabbin ka'idoji ga kamfanonin jiragen sama masu jigilar maniyyata a lokacin aikin...
A Birtaniya za a fara bikin kwanaki hudu, domin taya Sarauniya Elizabeth murnar kafa tarihin shekaru 70 kan karagar mulki.
Ana sa ran miliyoyin mutane...