fidelitybank

Ƙasashen Waje

Kotun Ingila ta ƙi bayar da belin Ekweremadu da matarsa

Wata kotu a Birtaniya ta ƙi bayar da belin matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ike Ekweremadu. Kotun ta sanar da ƙin bayar...

Mawaki R. Kelly ya samu gurbi a gidan Yari na tsawon shekaru 30

Kotun Amurka ta yanke wa mawakin R&B, R. Kelly, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari a ranar Laraba. Hakan ya biyo bayan hukuncin da...

Ukraine za ta cigaba da fitar da kayan abinci zuwa kasashen Afrika

Ministan harkokin waje na Ukraine, Dmytro Kuleba, ya ce a shirye kasarsa take ta koma ta ci gaba da fitar da hatsi zuwa kasashen...

‘Yan Najeriyan da aka kora daga kasar Ingila sun sauka jihar Legas

Akalla ‘yan Najeriya 38 da aka kora daga Burtaniya za su isa Legas a yau a cewar, hukumomin kasar nan. Wadanda aka koro zuwa Najeriya...

An rantsar da sabon shugaban kasar Philipines na 17

An rantsar da Ferdinand Romualdez Marcos a matsayin shugaban kasar Philippines na 17 a ranar Alhamis a gidan tarihi na kasar da ke Manila. Dan...

Popular

spot_imgspot_img

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp