fidelitybank

Ƙasashen Waje

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Isra'ila ta kaɗa gangar yaki, kuma ƙasarsa za ta ci gaba da mayar da mummunan...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin da Iran ke ci gaba da mayar da martani kan hare-haren da ake kai mata. An...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar rukunin farko na alhazan Najeriya da suka yi aikin Hajjin shekarar 2025 a kasar Saudiyya. Jimillar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce "Isra'ila ta shirya shan uƙuba" bayan hare-haren da ta ƙaddamar cikin dare kan cibiyoyin nukiliya...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane da hare-haren da Isra’ila ta kai kan Iran kafin ta kai amma ya jaddada cewa...

Popular

spot_imgspot_img

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp