Wata tawaga daga gwamnatin Tarayya, ta isa ƙasar Saudiyya domin jana'izar marigayi, fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijo, Alhaji Aminu Alhassan Dantata a birnin Madina.
Marigayi...
Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid, ya ce, shirye-shirye sun kammala domin gudanar da jana'iza tare da binne gawar marigayin a...