fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za mu sha kayi a hannun Rasha idan Amurka ta juya mana baya – Ukraine

Shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya shaida wa manema labarai cewa Ukraine za ta sha kashi a yaƙinta da Rasha idan Washington, babban mai...

Ɗangote ya fara fitar da mai zuwa ƙasashen Afirka ta Yamma

Matatar man Ɗangote ta fara fitar da mai daga matatar zuwa ƙasashen Afirka ta yamma masu maƙwabtaka, a wani sabon yanayin kasuwanci da ka...

Libya na azabtar da ‘yan Nijar 300 a gidan kurkuku – Alhaji Sani

'Yan ƙasar Nijar, aƙalla 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun kama tare da tsare su a cikin wani mawuyacin hali na rashin kula...

Idan Ukraine ta harba mana makami mai dogon zango za mu magantu – Rasha

Rasha ta ce idan har Ukraine ta yi amfani da makaman Amurka masu cin dogon zango wajen kai mata hari, hakan zai matuƙar tayar...

Isra’ila ta kashe Jami’in yaɗa labaran Hizbullah a Lebanon

Jami'an Hezbollah sun ce, hare-haren Isra'ila ta sama a tsakiyar Lebanon sun kashe jam'in yaɗa labaran ƙungiyar. Muhammad Afif na ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar...

Popular

spot_imgspot_img

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp