fidelitybank

Ƙasashen Waje

Cutar Sanko ta sauka a Indiya

Hukumomin lafiya a Indiya sun ƙaddamar da bincike bayan mazauna ƙauyuka a jihar Maharashtra sun shiga wani yanayi na zubewar gashin kansu haka kawai. Waɗanda...

Amurka ta karrama Gawar tsohon shugaban kasar Jimmy Carter

Amurka ta karrama tsohon shugaban ƙasar, Marigayi Jimmy Carter, da jana'izar ban girma a birnin Washington. Da misalin ƙarfe 2:00 na rana agogon GMT ne...

Tirkashi Masana Kimiyya sun gano wata ƙanƙarar da ta daɗe a duniya

Masana kimiyya a nahiyar Turai sun gano ƙanƙarar da watakila ake ganin ita ce mafi daɗewa a duniya a yankin Antarctica. Tawagar masu binciken ta...

Bankin China zai baiwa Najeriya rancen dala miliyan 255 a yi layin dogo daga Kaduna zuwa Kano

Bankin Raya China, CDB, ya amince da kaso na farko na rancen dala miliyan 255 don aikin layin dogo na gwamnatin Najeriya daga Kaduna...

An tiso ƙeyar Ƴan Nijar 600 daga Libiya

Mutum 600 ne suka isa garin Dirkou jihar Agadez.ta Nijar bayan mahukunta sun koro su daga ƙasar Libya. Hukumomin Dirkou ne da abokan hulɗarsu na...

Popular

spot_imgspot_img

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp