Dakarun Ukraine sun ce, sun daƙile harin sojojin Rasha a garin Kharkiv na biyu mafi girma a ƙasar bayan ƙazamar fafatawa.
Gwamnan yankin, Oleh Synehubov,...
Mai baiwa ministan harkokin wajen kasar Ukraine shawara, Anton Herashchenko, ya ce, wani makami mai linzami da aka harba daga kasar Belarus, ya faɗa...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umurci kwamandojin sojin ƙasar su shirya sojojin Rasha masu kula da makaman nukiliya su kasance cikin shiri.
Ya bayyana hakan...