fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ƙasashen Afrika 17 sun yi Allah wadai da Rasha

Ƙasashen Afrika 17 sun kauce wa jefa ƙuri'a a Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) don yin Allah wadai da hare-haren Rasha a kan...

Najeriya ta nemi Poland izinin saukar jirgin da zai ɗebo ƴan Najeriya

Gwmanatin Najeriya ta nemi izinin takwararta ta Hungary izinin saukar jirgin da zai ɗebo 'yan Najeriya da suka shiga ƙasar daga Ukraine sakamakon yaƙi. A...

Tirkashi: Farashin danyen mai ya kara sama a duniya saboda kauracewa Rasha

Farashin ɗanyen mai ya ƙara tsada a ranar Laraba, yayin da ƴan kasuwa suka rungumi man da ba na Rasha ba, wanda zai haifar...

Ƙasashje 35 sun kaurace wa kuri’ar tir da fakawa Ukraine ciki har da Indiya

Ƙasashe mambobin Majalisar Ɗinkin Ɗuniya sun kada kuri'a da gagarumin rinjaye ta nuna kyama ga mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine, inda suka...

NEMA ta karbi ‘yan Najeriya 128 daga kasar Libya

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta ce ta karbi ‘yan Najeriya 128 da suka dawo daga kasar Libya. Darakta Janar na Hukumar, Alhaji...

Popular

spot_imgspot_img

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp