Mai baiwa ministan harkokin wajen kasar Ukraine shawara, Anton Herashchenko, ya ce, wani makami mai linzami da aka harba daga kasar Belarus, ya faɗa...
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umurci kwamandojin sojin ƙasar su shirya sojojin Rasha masu kula da makaman nukiliya su kasance cikin shiri.
Ya bayyana hakan...
'Yan Afirka da ke kokarin tsere wa daga Ukraine na ƙorafin fuskantar wariya a kan iyakokin Ukraine zuwa cikin Tarayyar Turai.
Wata daliba ƴar Najeriya...