fidelitybank

Ƙasashen Waje

Buhari zai ji duba lafiyar sa Landan

Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Landan, kasar Birtaniya, domin ganin Likitocinsa na tsawon makonni biyu, bayan halartar taron majalisar dinkin duniya da za ayi...

Rikicikin Rasha da Ukraine: Daliban Ghana sun ficce daga Ukraine

Kimanin ɗalibai 460 ƴan asalin Ghana suka fice daga Ukraine zuwa Poland da Hungary da Romania da Slovakia da Jamhuriyyar Czech domin gujewa yaƙi,...

Za mu fara kwaso daliban mu na Ukraine – Gwamnatin Najeriya

Najeriya za ta fara kwaso ƴan ƙasarta da suka tsallaka makwabtan Ukraine domin gujewa yaƙi, kamar yadda ministan harakokin waje ya bayyana. Ministan ya ce,...

A na nunawa ‘yan Afrika wariyar launin fata wajen tserewa daga Ukraine – Tarayyar Afrika

Kungiyar Tarayyar Afrika ta ce, ta damu rahotannin nuna wariya da a ke nunawa ƴan Afirka a Ukraine a yayin da suke ƙoƙarin tsere...

Rikicin Ukraine da Rasha: Ku gaggauta sa kasa ta a cikin kungiyar EU – Shugaban kasar Ukraine

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya buƙaci ƙungiyar Tarayyar Turai da ta gaggauta amincewa da kasarsa a matsayin mambar ƙungiyar Tarayyar Turai. A cikin sanarwar ta...

Popular

spot_imgspot_img

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp