fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta tsagaita wuta saboda faraaren hula su ficce daga Ukraine

Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa, ta bude wasu hanyoyin jin kai, domin fararen hular Ukraine su fice daga garuruwan Cherhihiv da Sumy...

Ukraine ta kashe babban janar na sojin Rasha

Ma'aikatar tsaro ta Ukraine ta sanar cewa, dakarun kasar sun kashe wani babban janar na sojojin Rasha yayinwani fada da sojojin kasashen biyu suka...

Macron ya yi tir da halayen Putin

Shugaban kasar Faransa,Emmanuel Macron ya yi Allah-wadai da abin da ya kira ''rashin kyakkyawan zato ta fuskar ɗa'a da siyasa'' da Putin ke nunawa...

Tilas Ukraine ta amince cewa yankin Crimea mallakin Rasha ne – Rasha

Rasha ta ce za ta iya kawo karshen ayyukan soji da ta ke yi "a duk lokacin da ta so" idan Ukraine ta cimma...

Mu na goyon bayan Rasha a mamayar Ukraine – China

Ministan harkokin wajen China, Wang Yi, ya ce kasar sa ta na goyon bayan Rasha kan mamayar da ta ke yi a Ukraine. Jaridar Vanguard...

Popular

spot_imgspot_img

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp