fidelitybank

Ƙasashen Waje

Shugaban Ukraine ya yi wa gwamnatin Jamus jawabi a kan halin da suke ciki

A halin yanzu Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky na yi wa majalisar kasar Jamus wato Bundestag da ke Berlin jawabi. Yana yin jawabin ne ta kafar...

Kotun duniya ta yanke hukunci ga Rasha da ta janye daga Ukraine cikin gaggawa

Kotun duniya da ke birnin Hague ta yanke hukuncin cewa, dole ne kasar Rasha ta dakatar da mamaye kasar Ukraine cikin gaggawa. Da kuri'u 13...

Dakarun Rasha sun kai hari mafakar fararen hula a Ukraine

Wani dan majalisa a Ukraine ya ce, dakarun Rasha ne suka kai harin bam kan gidan wasannin kwaikwayo a birnin Mariupol da mazauna birnin...

Da Dumi-Dumi: Tarayyar Turai ta kori Rasha daga kungiyar

Majalisar Tarayyar Turai ta ce, ta kori kasar Rasha da gaggawa bayan shafe shekaru 26 ta na zama mamba saboda yakin Ukraine. Kwamitin ministocin ya...

Kayan abinci da magunguna sun yanke a Mariupol wajen da Rasha ta kwace asibiti

Kimanin ma’aikata da marasa lafiya 400 ne suka maƙale a cikin asibitin da sojojin Rasha suka kwace iko da shi a Kudancin birnin Mariupol. Iryna...

Popular

spot_imgspot_img

nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp