fidelitybank

Ƙasashen Waje

Da Dumi-Dumi: Rasha ta harba makamai masu linzami 4 a Ukraine

Gwamnan lardin Lviv, Makysm Kozytskyi, ya yi ikirarin cewa Rasha ta harba makamai masu-linzami hudu a lardin. A wani sako da ya wallafa a shafinsa...

Amurka ta amince da siyarwa Najeriya jiragen yaki 12 masu saukar Ungulu

Gwamnatin Amurka ta amince da sayar da jiragen yaki masu saukar ungulu kirar Bell AH-1Z 12 ga Najeriya. An kiyasta yuwuwar siyar a kan dala...

Ban yarda da duniya ba – Zelensky

Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce, yanzu abu ne mai wahala a gare shi ya yarda da duniya. Shugaban ya ce, ba zai iya...

Iraki ta janye jakadanta daga Sweden bayan kona Al’kurani

Iraƙi ta kira jekadanta a Sweden domin adawa da zargin ƙona Al Kur’ani mai tsarki a ƙasar. Sanarwar daga ma’aikatar harakokin waje da kafar Shafaq...

Ba zamu mika wuya ga Rasha ba – Ukraine

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce ƙasarsa na ci gaba da fafatawa a yankin Donbas kuma "ba ta da niyyar saranda". Cikin wata hira da...

Popular

spot_imgspot_img

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp