fidelitybank

Ƙasashen Waje

Yakin Rasha da Ukraine: Poland ta saki ‘yan Najeriya 13 daga cikin 19

Hukumomin ƙasar Poland sun sako 'yan Najeriya 13 cikin 19 da suke tsare da su a sansanonin tsare 'yan gudun hijira na ƙasar bayan...

Ukraine na neman hanyar da za ta fitar da fararen hula a Mariupol

Ukraine ta ƙulla yarjejeniya da Rasha da zimmar samar wa fararen hula hanyoyin ficewa daga garin Mariupol da dakarun Rashar suka yi wa ƙawanya. Akasarin...

Sojojin Ukraine na dakile harin Rasha – Birtaniya

Ma'aikatar tsaron Birtaniya ta ce, sojojin Ukraine na ci gaba da dakile hare-haren da Rasha ke kai wa a yankin Donbas. Cikin wani sabon rahoton...

Zamu ƙara ƙarfin makamai zuwa Ukraine – Kasashen Yammacin Duniya

Shugabannin kasashen Yammacin, duniya sun yi alkawarin kara yawan makaman da suke kai wa Ukraine, yayin da take kokarin tinkarar sabon farmakin da Rasha...

Ba zamu yi amfani da makamin Nukiliya ba a yakin Ukraine – Rasha

Ministan harkokin wajen Rasha Segei Lavrov, ya ce kasarsa ba za ta yi amfani da makaman nukiliya a Ukraine ba. Yayin da yake magana a...

Popular

spot_imgspot_img

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp