fidelitybank

Ƙasashen Waje

Buhari ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Faransa murnar lashe zaɓe

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya shugaban Faransa Emmanuel Macron murnar lashe zaɓe wa’adi na biyu. Shugaban ya ce akwai kyakykyawar alaƙa tsakanin Najeriya da...

Ta yadda Ukraine za ta samu nasara a kan Rasha – Amurka

Sakataren tsaron Amurka, Lloyd Austin, ya bayyana hanya daya tilo da Ukraine za ta iya yin nasara a yakin da take yi da Rasha. Yakin...

Sakon da Rasha ke aikewa Ukraine a fili ya ke – Ukraine

Tymofiy Mylovanov, mataimaki ga shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya bayyana "saƙon bayyananne" ga Rasha a cikin yakin da ake ci gaba da yi. Idan ba...

Zan hada kan ‘yan faransa a wannan jikon – Macron

Emmanuel Macron ya tabbatar da cewa, zai yi kokarin hada kan Faransa bayan an sake zabarsa a matsayin shugaban kasa a karo na biyu. A...

Majalisar Turai ta taya Macron murnar lashe zaɓe

Shugaban Majalisar Turai, Charles Michel, ya yi maraba da sakamakon zaɓen kuma ya taya Macron murnar lashe shi bisa hasashen da aka yi. Cikin wani...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp