fidelitybank

Ƙasashen Waje

Da yuwar a bana Najeriya ba za ta cike gurbin aikin Hajji ba

Rahotanni na nuni da cewa, ba lallai ba ne Najeriya ta cike kujerun da ƙasar Saudiya ta ware mata ba a hajjin bana sakamakon...

Hamas ta tabbatar da sako Fursunoni 110 daga Isra’ila

Fursunoni 110, yawanci Falasɗinawa ne Isra'ila ta saka a cikin matakan tabbatar da yarjejeniyar tsagaita wuta, inda ɓangarorin biyu suke musayar fursunonin yaƙi. Daga cikin...

An harbe wanda ya kona Alkur’ani a Sweden

An harbe mutumin da ya ƙona Al-Qur'ani a Sweden, a cewar kafofin yaɗa labaran ƙasar. An ruwaito kashe Salwan Momika mai shekara 38 ne a...

Fursunoni sun tsere daga gidan Yari bayan ƙazamin yaƙi a Congo

An samu labarin tserewan fursunoni daga wani gidan yari da ke garin Goma a yankin gabashin Jumhuriyar Dimokradiyar Kongo, yayin da rikici ke ƙara...

An kai Dan Najeriya zuwa Amurka bayan ya zambaci wani Bature har ya mutu

An tasa ƙeyar wani ɗan Najeriya zuwa Amurka domin fuskantar tuhuma kan zargin amfani da hotunan tsiraici domin tatsar kuɗi kan yaro bature, lamarin...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp