fidelitybank

Ƙasashen Waje

Girgizar kasar Myanmar ta kashe Masallata 170

A yayin da aka yi kiran sallah a birnin Sagaing a ranar Juma'ar da ta gabata, ɗaruruwan Musulmai ne suka gaggauta zuwa masallatai biyar...

Tinubu zai tafi Faransa ziyarar aiki

Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a ranar Laraba domin kai ziyarar aiki Faransa, inda zai yi kusan makonni biyu. Haka na kunshe ne...

Adadin mutanen da suka mutu a girgizar ƙasar Myanmar ka iya kaiwa dubu 3 – Hukuma

Alƙaluman mutanen da girgizar ƙasa ta yi sanadiyyar mutuwarsu a Myanmar yanzu haka sun kai 2,719, kamar yadda shugaban sojoji, Min Aung Hlaing ya...

Ina son yin takara karo na uku da Barack Obama – Trump

Shugaba Donald Trump ya ce, zai so yin takara da tsohon shugaban Amurka Barack Obama. Da yake magana da manema labarai a ofishin Oval a...

Dole ne a ɗauki hukunci a kan waɗanda suka ƙona matafiya a Edo – Amnesty

Ƙungiyar Amnesty International mai fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam ta ce, dole binciken da za a yi, ya zama sanadiyar hukunta waɗanda suke da hannu...

Popular

spot_imgspot_img

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp