fidelitybank

Ƙasashen Waje

Jarumin Indiya wanda ya yi fim ɗin Dus Numbari ya mutu

Fitaccen Jarumi da kuma mai shirya fina-finan Indiya, Manoj Kumar, ya mutu yana da shekara 87. Jarumin ya mutu ne a birnin Mumbai bayan fama...

Kotun Koriya ta tabbatar da tsige shugaban ƙasar

An tsige shugaban Koriya ta Kudu Yoon Suk Yeol daga muƙaminsa, bayan da kotun tsarin mulki ta amince da matakin da majalisar dokoki ta...

Ƙasashen duniya na caccakar Trump Kan ƙaƙaba musu haraji

Abokan kasuwancin Amurka har ma da abokan hamayyarta sun soki sanarwar Donald Trump na ƙaƙaba sabbin haraji kan wasu kayayyaki da za su shiga...

Trump ya saka wa Najeriya harajin kashi 14

Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa Najeriya sabon harajin kashi 14. Trump ya sanar da haka ne a ranar Laraba, inda ya ce daga...

Trump zai kakaba sabon haraji ga kasashen duniya

Shugaban Amurka Donald Trump zai sanar da sabbin harajin a yayin wani jawabin da zai yi a lambun Rose da ke fadar White House...

Popular

spot_imgspot_img

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp