Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar wa Isra'ila martani "mai tsanani" idan har suka ci gaba da kai musu hare-hare.
"Sojojin Iran...
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi ne ta daƙile barazana biyu daga gwamnatin Iran - barazanar makaman nukiliya da ta manyan...