An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa...
Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif ya yi alla-wadai da harin ƴanbindiga a wani masallaci da ke garin Kokorou a Jamhuriyar Nijar, inda suka kashe masallata...