fidelitybank

Ƙasashen Waje

Najeriya ce ƙasa ta biyu a duniya da ƴan ƙasar suka shiga Birtaniya aikin yi

Wani rahoto da ofishin kula da ƙididdiga na Birtaniya ya fitar, ya ce Najeriya ce ƙasa ta biyu mafi yawan mutanen da suka yi...

Idan Isra’ila ta kai mana hari Amurka ce – Iran

Ministan harkokin wajen ƙasar Iran ya ce, gwamnatin Tehran za ta ɗora wa Amurka alhakin duk wani harin da Isra'ila ta kai kan cibiyoyin...

Jarumar Nollywood ta zama sojan ruwar Amurka

Fitacciyar jarumar nan ta Najeriya Grace Bassey wacce a da aka fi sani da Belinda Effah ta shiga aikin sojan ruwan Amurka. Grace Bassey a...

Birtaniya da Faransa sun yi barazanar ɗaukar mataki kan Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya soki shugabannin Faransa da Birtaniya da Canada, bayan sun nemi ya kawo ƙarshen sabbin hare-haren da sojijinsa suka sabunta...

Afirka ta Kudu za ta ɗaukaka ƙara kan sakin limamin kiristan Najeriya da ake zargi da yin fyaɗe

Hukumomin ƙasar Afirka ta kudu sun ce za su ci gaba da bin matakan shari'a domin tabbatar da an sake gurfanar da limamin kirastan...

Popular

spot_imgspot_img

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp