Ministocin harkokin wajen Najeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa ta musamman kan al'amura da dama da suka shafi harkokin tsaro da tattalin...
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, ya jogoranci wata tawagar gwamnati domin kai ziyarar aiki zuwa Jamhuriyar Nijar.
Wannan shi ne karon farko da...