fidelitybank

Bundesliga: Hukumar kwallon kafa ta fara bincikar kalaman Bellingham

Date:

Hukumar kwallon kafa ta kasar Jamus ta fara binciken furucin dan wasan tsakiyar Ingila, Jude Bellingham game da alkalin wasa Felix Zwayer da ya yi, bayan Bayern Munich ta lallasa Borussia Dortmund da ci 3-2.

Bellingham, mai shekaru 18, ya yi furuci ne a kan nadin alkali Zwayer, ya na mai nuni da dakatarwar da aka yi masa na tsawon watanni shida, saboda badakalar gyara wasa a shekarar 2005.

Zwayer ya yi watsi da roƙon da Dortmund ta yi na neman bugun fanareti kafin ya ba abokan hamayyarsu bugun daga kai sai mai tsaron gida na Mats Hummels.

Robert Lewandowski ne ya zura bugun daga kai sai mai tsaron gida inda Bayern ta samu nasara.

Bellingham ya ce: “Kuna ba wa alkalin wasa, wanda aka tsayar da shi a baya, wasa mafi girma a Jamus. Me kuke tsammani?”

 

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp