fidelitybank

Buhari zai ziyarci Zamfara gobe 

Date:

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Zamfara a gobe Alhamis.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ne ya sanar da zaiyarar shugaban ƙasar.
Gwamnan ya baiyana hakan ne a yayin wani taron gaggawa da ya yi da ɗaukacin masu rike da muƙaman siyasa a zauren majalisar zartsawar jihar a ranar Talata da daddare.
A cewar Matawalle, makasudin ziyarar shugaban kasar shine jajantawa kan hare-haren ta’addancin da a ka kai  ƙananan hukumomin Anka da Bukkuyum,  inda aka kashe mutane da dama.
Matawalle ya ce: “An shirya komai don ganin an tarbi shugaban cikin nasara.
“Ina so in sanar da daukacin al’ummar Jihar Zamfara cewa Babban Kwamandan Tarayyar Najeriya zai zo Zamfara a ranar Alhamis, musamman domin ziyarar jajantawa kan hare-haren da ‘yan bindiga suka kai a kananan hukumomin Anka da Bukkuyum na jihar. .”
Gwamnan ya bukaci ɗaukacin al’ummar jihar da su kasance masu bin doka da oda yayin ziyarar shugaban ƙasar.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp