fidelitybank

Zan yi kokarina a biwa Hanifa hakinta – Farfesa Hafsat Ganduje

Date:

Mai dakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, ta sha alwashin tsayawa wajen tabbatar da an kwatowa Hanifa Abubakar hakkinta a wajen malamin su Abdulmalik Tanko wanda ya yi garkuwa da ita ya kuma kashe ta.

Farfesa Hafsat na wannan jawabin ne lokacin da ta kai ziyarar ta’aziya wajen iyayen Hanifa a yau Laraba.

Mai dakin gwamnan ta sami rakiyar shugaban karamar hukumar Nasarawa, Auwalu Shu’aibu Aranposu, da shugabar Mata ta jam’iyyar APC, Hajiya Fatima Abdullahi Dala da Ma’ajin Jam’iyyar, Hajiya Yardada MaiKano Bichi da sauran masu baiwa gwamna shawara fanni daban-daban na jihar Kano.

 

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp