fidelitybank

Buhari ya yi wa tawagar ‘yan wasannin Najeriya a Olympic fatan samun nasara

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi fatan ‘yan wasan Najeriya da ke halartar gasar Olympics da na nakasassu a birnin Beijing na shekarar 2022 da su yi kokari wajen ganin sun samu nasara a gasar.

Shugaba Buhari ya yi imanin cewa ‘yan wasan Najeriya da ke halartar gasar daban-daban za su yi fice a gasar, inda za su wuce tarihin da aka taba yi a PyeongChang na Koriya ta Kudu a shekarar 2018, lokacin da al’ummar kasar suka fafata a karon farko.

Ganin cewa gasar Olympics wani dandali ne na sada zumunta da hadin gwiwa tsakanin kasashe, shugaba Buhari ya na fatan dukkan ‘yan wasa a kokarin cimma burinsu na Olympics, za su inganta muhimman dabi’un wasannin.

Shugaban kasar Sin ya taya kasar Sin murnar karbar bakwancin gasar Olympics ta lokacin sanyi, ya na mai yabawa birnin Beijing bisa kafa tarihi a matsayin “birni na Olympics” na farko a tarihin Olympics, bayan da ya karbi bakuncin gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2008.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp