fidelitybank

Buhari ya yi Allah wadai da harin jihar Katsina

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa ‘yan banga a dajin Yargoje da ke karamar hukumar Jibia a jihar Katsina, inda aka yi asarar rayuka da dama.

‘Yan ta’addan sun yi wa ayarin ‘yan banga kwanton bauna a cikin dajin a lokacin da suka je kwato shanun da suka sato da ya kai ga kashe su.

Karanta Wannan: ;Yan bindiga sun kashe mutane 41 a Katsina

A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya sanyawa hannu.
“Shugaban ya jinjinawa duk ‘yan banga da ‘yan uwa da suka yi shahada a yau, yana mai cewa ba za a manta da sadaukarwar da jajirtattun maza da ke aiki don dakile aikata laifuka a cikin al’ummarsu ba.”

Shehu ya ruwaito shugaban yana mai cewa, “Tunaninmu da addu’o’inmu suna tare da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a wannan mawuyacin lokaci. Allah ya jikan mamacin”.

naija news today legits

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...
X whatsapp