fidelitybank

Buhari da Tinubu na ganawar sirri a fadar shugaban kasa

Date:

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawa ta musamman da jagoran jam’iyar APC, Bola Tinubu.

Tattaunawar na zuwa ne a fadar Villa a tsakanin shugaba Buhari da Tinubu jigon jam’iyyar APC.

Sai dai har yanzu jagororin biyu na ci gaba da ganawa a tsakanin juna, kawo wannan lokaci, wanda dazarar sun kammala za mu ci gaba da sanar da ku halin da a ke ciki a tsakanin Buhari da Tinubu.

Tattaunawar ba za ta wuce nasabar karatowar zaben shugaban kasa a shekarar 2023, wanda wasu daga cikin kungiyoyi ke zawarcin Tinubu ya fito takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

Jiga-jigan ‘yan siyasa da dama na zawarcin kujerar shugaban kasa a zaben 2023,

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp