fidelitybank

Bolsonaro na ci gaba da murmurewa a asibiti – Antonio

Date:

An kwantar da shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro a asibiti da sanyin safiyar ranar Litinin, sakamakon ciwon ciki.

Kamfanin dilanci labarai na UOL ne ya tabbatar da hakan a ranar Litinin ta ce, a na ci gaba da duba lafiyarsa domin ganin ko za a iya yi masa aikin tiyata har idan ya kasance dole a cewar likitan sa Antonio Luiz Macedo.

Gidan Talabijin na Brazil mai suna Globo ya nuna hotunan Bolsonaro ya na saukowa daga matattakalar jirgin shugaban kasar, bayan ya sauka a birnin Sao Paulo da misalin karfe 1:30 na safe daidai da agogon GMT (04:30 GMT) daga nan a ka kai shi asibitin Vila Nova Star, in ji Globo.

An kwantar da Bolsonaro a asibiti sau da yawa tun lokacin da a ka caka masa wuka a lokacin yakin neman zabensa na shugaban kasa a shekarar 2018. A watan Yulin 2021, an kai shi asibitin Vila Nova Star, sakamakon toshewar hanjin da ya yi fama da shi.

Kafofin yada labaran Brazil sun ce Bolsonaro ya yi hutu a jihar Santa Catarina da ke kudancin kasar.

 

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp