fidelitybank

Beran da ya lashe lambar yabo ya mutu

Date:

Shahararren ɓeran da a ka bai wa lambar yabo ta zinare, saboda ya gano nakiya da dama ya rasu ya na da shekara takwas a duniya.

BBC ta ce, a shekara biyar da ya shafe ta aikinsa, Magawa ya gano nakiya (bam da ake binnewa a ƙasa) fiye da 100 da sauran abubuwan fashewa a Cambodia.

Magawa ne ɓera mafi nasarori a duniya da ya samu horo daga cibiyar Apopo ta ƙasar Belgium domin ya dinga ankarar da mutane inda aka binne nakiya saboda a bankaɗo su.

Cibiyar ta ce ɓeran ɗan asalin Afirka ya “rasu ba tare da rashin lafiya ba” a ƙarshen mako.

Ta ƙara da cewa Magawa na cike da ƙoshin lafiya “Har ma ya shafe mafi yawan makon da ya gabata yana wasa cikin annashuwa kamar yadda ya saba”.

Amma ya zuwa ƙarshen mako “sai ya fara sassautawa tare da yin barci da yawa da kuma ƙin cin abinci a ranakunsa na ƙarshe”.

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp