fidelitybank

Barawon wayar wutar lantarki ya gamu da ajalin sa

Date:

Wutar lantarki ta babbake wani mutum har lahira a lokacin da ya ke kokarin da ake zargin shi da satar wayar wutar transfoma a kauyen Lambu da ke karamar hukumar Tofa ta Jihar Kano.
Wani mazaunin garin mai suna, Naziru Lambu, shaidawa Aminiya cewa, abin ya faru ne da misalin karfe 1 na dare kafin wayewar garin Laraba.

Ya bayyana cewa wutar ta babbake mutumin ne bayan da ya gama kwance wayoyin har ya ajiye su a kusa da tranfomar.

Ya kuma ce, “Wasu ’yan garin sun ce, sun ji karar taratsatsin wutar lantarki a cikin dare da kuma ihun mutumin da ake kyautata zaton barawo ne kafin ya mutu”.

“An tsinci gawar mutumin ta na lilo, shi kuma ya rike waya a hannunsa”. In ji Naziru.

Tuni dai jami’an tsaro da na kamfanin wutar lantarki ta KEDCO suka isa kauyen Lambu, domin gudanar da bincike a kan abin da ya faru.

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp