fidelitybank

Babu maganar batun jihar Zazzau – Sanata Abdu

Date:

Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya bayyana rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani cewa shi da Sanata Abdu Kwari sun dauki nauyin kudirin dokar sauya sunan Kaduna zuwa jihar Zazzau, a matsayin karya da ta wuce tunanin dan Adam.

Wani rahoto da kafafen yada labarai ke yadawa ya nuna cewa, Sanatocin biyu daga jihar Kaduna ne suka dauki nauyin kudirin canza sunan Kaduna zuwa jihar Zazzau.

Sanata Uba Sani, yayin da yake karyata rahoton, ya ce karya ne.

A cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ya bayyana rahotannin a matsayin rashin gaskiya da karya.

A cewarsa, labarin karya ne na wasu bata gari da ke son kawo rudani a jihar Kaduna ke yada shi.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp