fidelitybank

Babban malami a jami’ar KASU Farfesa Mohammed ya yanke jiki ya mutu

Date:

Mamali a jami’ar jiha ta Kaduna (KASU), Farfesa Mohammed Abubakar, ya yanke jiki yya fadi a cikin jami’ar, inda tuni ya rigamu gidan gaskiya.

Farfesa Mohammed Abubakar, wanda ya ke a fannin sabanta makamashi da ilimin kimiyyar kwayoyin halitta, a Jami’ar Jihar Kaduna (KASU), ya rasu ya na da shekaru 67 a duniya.

Har zuwa rasuwarsa a ranar Juma’a da rana, Farfesa Abubakar ya kasance malami a sashin ilimin kimiya na KASU.

Da yake tabbatar da rasuwarsa ga Aminiya kanensa, Abdulrazak Abubakar, ya ce, marigayin ya fadi ne a jami’ar ta KASU da yammacin ranar Juma’a, kuma aka garzaya da shi asibitin makarantar inda aka tabbatar da rasuwarsa.

Ya ce marigayi Farfesan wanda aka yi jana’izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada, ya kai ā€˜ya’yansa makaranta a safiyar ranar Juma’a kafin ya dawo gida ya shirya aiki.

Marigayin ya rasu ya bar mata biyu da ā€˜ya’ya 10 da jikoki.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp