fidelitybank

Babban mai satar da mutane da mai kare shi ya mutu a gidan ajiya da gyaran hali

Date:

Chiemeka Arinze, wanda ake tuhuma tare da hamshakin attajirin nan mai garkuwa da mutane, Chukwudi Dumee Onuamadike, wanda aka fi sani da Evans, ya mutu a gidan ajiya da gyara hali na Kirikiri.

Evans na fuskantar shari’a tare da Joseph Emeka, Arinze da Udeme Upong, kan yunkurin yin garkuwa da Cif Vincent Obianodo, Shugaban Kamfaninmotoci na Young Shall Grow Motors, a gaban Mai Shari’a Oluwatoyin Taiwo na wata Kotun Laifuka ta musamman da ke Ikeja a Legas.

A na tuhumar su da tuhume-tuhume Bakwai da suka hada da kisan kai, yunkurin kisan kai, hada baki domin yin garkuwa da mutane, yunkurin yin garkuwa da mutane da sayarwa da kuma musayar makamai.

Evans, wanda aka kama a watan Yunin shekarar 2017, jami’an tsaron Najeriya sun bayyana shi a matsayin mutum mai wayo, kuma haziki mai garkuwa da mutane da ya kaucewa kama shi tsawon shekaru Hudu, duk da cewa ya na cikin jerin wadanda ake nema ruwa a jallo a jihohi Uku  ciki akwai jihar Legas da Edo da kuma Anambra.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp